IQNA - Cibiyoyin bincike masu alaka da sa ido kan al'amuran al'adu sun bayyana kur'ani mai tsarki a matsayin daya daga cikin litattafan da aka fi sayar da su a duniya.
Lambar Labari: 3491036 Ranar Watsawa : 2024/04/24
Accra (IQNA) Musulman Ghana sun gudanar da tattakin tunawa da Ashura a garuruwa daban-daban tare da yin Allah wadai da wulakanta kur'ani a kasashen Sweden da Denmark.
Lambar Labari: 3489569 Ranar Watsawa : 2023/07/31
Tehran (IQNA) Hukumar kula da kayayyakin halal a kasar Ghana ta yi gargadi game da yin amfani da alamar jabun halal kan kayayyaki.
Lambar Labari: 3487346 Ranar Watsawa : 2022/05/26
Tehran (IQNA) A jiya 16 ga watan Disamba ne aka kammala taron farko na shugabannin addinin Islama na kasar Ghana, wanda aka gudanar da nufin kusanto da kungiyoyin addinin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3486694 Ranar Watsawa : 2021/12/17
Tehran (IQNA) mahardata kur'ani 'yan kasar Ghana suna nuna kwazo a gasar hardar kur'ani ta yanar gizo
Lambar Labari: 3486002 Ranar Watsawa : 2021/06/11
Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait (AS) a kasar Ghana sun bayar da tallafin ga wasu asibitocin kula da masu larurar tabin hankali.
Lambar Labari: 3485730 Ranar Watsawa : 2021/03/09
Tehran (IQNA) kungiyar matasa musulmi ta gina wani sabon masallaci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3485692 Ranar Watsawa : 2021/02/26
Tenran (IQNA) an gabatar da wani shiri na talabijin a kasar Ghana kan sakon jagora Ayatollah Khameni dangane da hajjin bana
Lambar Labari: 3485043 Ranar Watsawa : 2020/08/01
Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Ghana dake wakiltar yankin arewacin kasar ya yaba da irin hikimar da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran wajen kokarin hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3482303 Ranar Watsawa : 2018/01/16
Bangaren kasa da kasa, manyan malaman mabiya addinin kirista a kasar Ghana sun gudanar da babban taronsu na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3482148 Ranar Watsawa : 2017/11/28